<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>303</hymn_number>
<title>Yesu Yana Ƙaunarmu, Wannan Na Sakankance LW303</title>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu yana ƙaunarmu, wannan na sakankance.
 Gaskiyarsa ta tabbata, Allah ne ya shaida shi.

[V2]
 KORUS
 I, yana sonmu, i, yana sonmu,
 I, yana sonmu, Yesu Mai Cetonmu.

[V3]
 2) Yesu yana ƙaunarmu, mutuwarsa ta keƃe mu.
 Shi ya shafe zunubai, shi ya buɗe ƙofar rai.
 Korus

[V4]
 3) Yesu yana ƙaunarmu, za mu tafi wurinsa,
 Za mu gan shi jim kaɗan, can a Sama gun Uban.
 Korus

[V5]
 4) Yesu yana ƙaunarmu, ko mā ƙi mu bi shi nan?
 Kome yawan wahala, ba ma fasa ƙaunarsa.
 I, muna sonsa, i, muna sonsa,
 I, muna sonsa, Yesu Mai Cetonmu.</lyrics>
<author>Bradbury, William Batchelder (1816-1868), Warner, Anna B. (1827-1915)</author>
</song>